iqna

IQNA

Hukumar Agajin gaggawa
Tripoli (IQNA) Masu amfani da shafukan sada zumunta sun lura da bidiyon yadda yara kanana suke addu'ar addu'o'in kur'ani a birnin Misrata saboda ambaliyar ruwa a Libiya.
Lambar Labari: 3489834    Ranar Watsawa : 2023/09/18

Tehran (IQNA) adadin Falastinawan da suka jikkata farmakin da Isra'ila ta kaddamar a kan masallacin Quds a jiya yana karuwa.
Lambar Labari: 3485895    Ranar Watsawa : 2021/05/09

Tehran (IQNA) Hukumar agajin gaggawa ta majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa, kayayyakin taimako da kungiyoyi na kasa da kasa  suke baiwa al’ummar kasar Yemen na gab da karewa.
Lambar Labari: 3484902    Ranar Watsawa : 2020/06/17